Tashar wutar lantarki ta Ashama Solar | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jiha | jahar Delta |
Coordinates | 6°09′54″N 6°25′35″E / 6.165°N 6.4264°E |
History and use | |
Mai-iko | Q55589444 |
|
Tashar wutar lantarki ta Ashama Solar, tana shirin samar da 200 megawatts (270,000 hp) ita ce tashar wutar lantarki mai amamfani da hasken rana a Najeriya. Idan aka kammala aikin, ana sa ran za ta kasance tashar wutar lantarki mafi girma a yammacin Afirka.[1]